Hakan ya faru ne bayan da aka shafe shekaru 14 ana hutu
IQNA - Rukunin farko na alhazan kasar Siriya sun tashi zuwa kasar Wahayi ta filin jirgin saman Damascus bayan shafe shekaru 14 da dakatar da jigilar maniyyata daga wannan filin jirgin.
Lambar Labari: 3493277 Ranar Watsawa : 2025/05/19
IQNA - Makarantun Islama masu zaman kansu a Amurka an san su a matsayin hanyar kare yara a cikin al'ummar wannan kasa da kuma taimaka musu su dace da al'umma.
Lambar Labari: 3493194 Ranar Watsawa : 2025/05/03
Tehran (IQNA) Kwamitin musulmin Amurka ya yabawa Ilhan Omar ‘yar Majalisar Musulma bisa irin hidimar da take yi wa al’ummar Musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3486642 Ranar Watsawa : 2021/12/04